Labaran Kannywood

Yanzu Bani da Burin da Yawuce Nayi Aure – Amma Banason Talaka inji Hadiza Gabon

Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Ta Bayyana Wa Duniya Cewa Batada Wani Buri a Duniya Daya Wuce Ace Yau Taga Ranar Auren Ta.

A Wata Shira da akai da Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Hadiza Gabon Ta Bayyana Wa Duniya Cewa Babu Shakka Batada Wani Buri a Cikin Rayuwar Ta Samada Tayi Aure Domin Cikar Burin Ta Duda Cewar Tata Ba yin Aure.

Hadiza Gabon Dai Tana Daya Daga Cikin Manya Jarumar da Suke Taka Muhimmiyar Rawar Gani A masana’antar Kannywood.

Babu Shakka Jaruma Hadiza Gabon Ta Zamo Tauraruwa Wadda Take da Matukar Tarun Masoya Na Gaske Kuma Masoya Na Asali.

Tabbas Babu abunda Zamuce A Gameda Burin Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Samada Muyi Mata Fatan Alkairi Akan Allah Ubangiji Yabata Miji Na Gari.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN