Yanzu Yanzu An Rusa Gidan Rarara saboda Rikicin sa da Gwamna Ganduje
Cece-kuce ya barke a shafukan sada zumunta na intanet a yayin da Dauda Kahutu Rarara ya soki Gwamna Ganduje a sabuwar waka ya kira shi hankaka Rarara ya kuma
tabbatar da cewa har yanzu shi dan APC ne kuma yana tare da Tinubu da Shettima amma ba yạ goyon bayan Dr Nasiru Gawuna dañ takarar gwamnan APC a Kano da
Ganduje ke fatan ya gaje shi Mawakin siyasan da ya shahara wurin yi wa Shugaba Muhammadu Buhari waka ya yi ikirarin cewa Ganduje ya bada umarnin a cire sunansa daga kwamitin kamfen din takarar shugaban
kasa.
Fitaccen mawakin siyasa nan na Hausa Dauda Kahutu Rarara, wanda ya yi fice wajen yi wa Shugaba Muhammadu Buhari waka, ya saki sabuwar waka inda ya soki Gwamna Abdullahi Ganduje na Kano. Rarara, wanda shine shugaban kungiyar siyasa ta Kannywood, 13X13, ya kasance cikin masu yaba wa Ganduje kuma ya bada goyon baya a manyan zaben 2015 da 2019.
An tattaro cewa mawakin baya goyon bayan Dr Nasiru Yusuf Gawuna, dan takarar gwamna na APC a Kano, maimakon haka, ya bayyana goyon baya ga Shdaban lbrahim Sharada na Action Democratic Party, ADP. Amma ya jaddada cewa har yanzu shi dan APC ne kuma yana goyon bayan takarar shugaban kasa na Tinubu/Shettima.
Sai a fadin Hukumar KNUPDA a jahar Kano ta gano cewa gidan mawaƙin nan Dauda Kahutu Rarara an gina shi ne akan hanyar ruwa kuma ba bisa ƙa’ida ba.
Wanda hakan zaisa a rusa gidan Cikin gaggawa ba tare da bata lokaci ba.
Gadai Cikakken bayanin: