Labaran Kannywood

Yanzu Yanzu Hamisu Breaker Yayi Zazzafan Martani Akan Auren Momee Gombe Da Ado Gwanja Kalli Bidiyon

Zazzafan Martanin mawakin Hausa Hamisu Breaker Akan Auren  mawaki Ado Gwanja Da Jaruma Momee gombe kamar yadda a yanzu dai haka mutane da yawa sukayi mamakin hakan.

Kamar yadda kuka sani a yanzu haka dubban mutane sunci karo Da wannan Labarin dake Cewa Ado Gwanja Shine wanda Zai Auri Fitacciyar Jarumar masana’antar Kannywood  jaruma Momee gombe.

Sai dai yanzu a bangaren mawaki hamisu breaker ya fito ya nuna rashin jin dadin sa ko dai kishin sa dangane da batun auren.

Sanin kowane cewa, an shaa soyayya tsakanin mawaki hamisu breaker da jaruma momee gombe. Wanda har ma dubban  mutane ke kyautata zaton cewa za suyi aure batare da bata lokaci ba.

Sai dai daga baya kuma akajisu shiru kamar basa tare da juna, lamarin da yasa aka manta da soyayyar su baki daya.

Gadai Cikakken bayanin Cikin Bidiyo 👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN