Labaran duniya
YANZU-YANZU: Kasar Saudiyya ta karrama shugaban kasa Bola Tinubu
YANZU-YANZU: Kasar Saudiyya ta karrama shugaban kasa Bola Tinubu.
Shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yau a birnin Riyadh bayan kammala ganawa da manyan jami’an gwamnati da manyan ƴan kasuwa na ƙasar Saudi Arabia.
Daga damansa ministan ciniki ne na ƙasar Saudiyya HE Majed Al Qassabi sai kuma Ministan Zuba Jari HE Khalid Al Falih da sauran manyan jami’ai da ƴan kasuwa na ƙasashen biyu.
GADAI BIDIYON 👇