Labaran duniya
Yanzu Yanzu Malam Isah Ali Ibrahim yayi Martani akan Mutuwar Jarumi Kamal Aboki
Innalilahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Mutuwar Kamal Aboki Ta Girgiza Duniya kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.
A yanzu haka mutane da yawa da yawa suna magana akan cewa wannan Mutuwar ta Girgiza Duniya kamar yadda a yanzu haka malamai sunyi magana Akan Mutuwar Kamal Aboki.