Labaran Kannywood

Yanzu Yanzu” Ran Malam Ya Baci Akan Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba Akan Sunyi Wani Video A Dakin Su

Yau Malam Ya Fusata Akan Ummi Rahab Da Lilin baba kamar yadda a yanzu haka kasan cewa mutane da yawa Suna magana akan yadda suke futuwa suna soyayya a social media.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka jaruman kannywood da yawa Suna fitowa sun bayyana matan su a duniya domin zakaga suna fitowa social media Suna soyayya da matan su.

Hakan yana matukar girgiza malamai domin idan baza ka manta ba malamai da yawa suna Fitowa suyi magana Akan yadda yan kannywood suke fitowa duniya suna bayya Sirrin su tsakanin su da matan su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN