Labaran duniya

Yanzu Yanzu Wani bawan Allah mai Sananin kaunar Tinubu ya sanyawa jaririn sa suna Bola ahmad Tinubu

An Radama Wani Yaro Suna Bola Ahmed Tinubu A Potiskum Na Jihar Yobe.

Wani Bawan Allah Masoyin Bola Ahmed Tinubu Mai Suna Amb. Ibrahim Suleiman Isah ya Radama Dansa suna Bola Ahmed Tinubu Saboda nuna Soyayyarsa da kaunarsa da Kuma goyon bayansa ga Dan Takarar Shugaban Kasa a Karkashin Jam’iyar APC, Bola Ahmed Tinubu.

A cewarsa Bola Ahmed Tinubu mutum ne jajirtacce wanda yanada wasu record din da kowa zaiso ace Dansa ya samu, Kuma domin neman tabarrakin Mai sunan ne yasa! yasama Yaronsa Suna Bola Ahmed Tinubu.

Muna Addu’a Allah ya raya Bola Ahmed Tinubu bisa tafarkin addinin musulunci, Kuma Allah ya Arbarkaci Rayuwarsa, Don Arfarmar Sayyidina Rasulillah 🤲

Elmuaz Lere
12th October 2022

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN