Labaran duniya
Yin Shafe-Shafe (Bìĺìçiñ) Ba Haramun Ba Ne Inji Sheikh Ibrahim Khalil
ILMI KOGI: Yin Shafe-Shafe (Bìĺìçiñ) Ba Haramun Ba Ne Amma Zai Fi Kyau Mutum Ya Je Likita Ya Gaya Masa Mai Da Sabulun Da Zai Dinga Amfani Da Su Kafin Ya Fara, Céwar Shéikh Ibrahim Khalil
Shehin Malamin ya kara da cewa, mace ta debi abincin mijinta ta kai gidan iyayen ta hakan ba laifi bane amma ta yi yadda ba zai gane ba.
GADAI BIDIYON ANAN