Labaran duniya

Zan raba kogin bahar maliya biyu kamar yadda annabi Musa A.S yayi

DA DUMI DUMINSA: Zan raba kogin bahar maliya biyu kamar yadda annabi Musa A.S yayi

Dan kasar sanagal.

Duniya mai abubuwan ban mamaki wani mutumin kasar Senegal yayi alkawarin zai raba kogin bahar maliya zuwa gida biyu

Wannan mutumin da kuke gani Dan asalin kasar Senegal ne Kuma yayi alkawarin cewa gobe idan Allah ya kaimu zai raba kogin bahar maliya zuwa gida biyu kamar yadda annabi Musa Alaihissalamu yayi a zamanin shi.

Wannan mutumin ya gayyaci Yan jaridu da dama domin su halarci wannan abun mamaki Wanda hankali ma baya dauka a cewar shi idan yayi nasarar raba kogin bahar maliya zuwa gida biyu Mai makon Yan kasashen Africa su rika bin jiragen ruwa ko ta barauniyar hanya zuwa kasashen turai yanzu zasu rika zuwa da kafafuwan su.

Kasar African profile tayi alkawarin kasancewa a wurin domin ganin yadda zata kaya.

Shin ya kuke kallon wannan bawan Allah shin zai iya raba kogin bahar maliya zuwa gida biyu ku bayyana Mana ra ayinku??

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN