Zargin madigo tsakanin Murja Ibrashim da Aisha Izzar So Subhanallahi
Yanzu Yanzu mukaci karo da Wani mummunan al’amari wanda ake zargin yana shirin faruwa tsakanin Murja Ibrashim ‘yar TikTok da jarumar shirin izzar so Aisha Najamu, kamar yadda tashar “Duniyar Kannywood” ta bayyana a cikin wata bidiyon su ta Youtube.
Kamar yadda kuka sani dai Murja ibrashim Kunya shahararriyar yar TikTok ce wacce a yanzu ta koma tarayya da Mr 442 da yarinyar sa Safara’u.
Ita kuma Aisha Najamu ficacckiyar jaruma ce a cikin shirin izzar so mai dogon zango wacce ta dauki lambobin yabo, inda a yanzu wani la’amari ke neman faruwa tsakanin ta da Murja Ibrashim Kunya.
Domin kuji cikekken rahoton abin dake faruwa tsakanin Aisha Najamu da Murja Ibrashim, sai ku kalli bidiyon dake kasa, wacce tashar “Duniyar Kannywood” suka wallafa.