Labaran Kannywood
Zazzafan Hotuna da Bidiyoyi na Ummi Rahab tare da Mijin Lilin Baba
MashaAllah! Lilin Baba Da Ummi Rahab Sun Cika Shekara Daya Da Aure.
Ayaune dai Fitacciyar Jarumar Kannywood Ummi Rahab Ta Cika shekara daya tare da Mujinta Fitaccen mawakin Hip hop wato Linlin Baba.
Ummi Rahab Ta Saki Zazzafar Bidiyoyi tare da Hotunan Murnar wannan Ranar farinta.
GADAI BIDIYON
▶️ PLAY
Kamar da yadda kuka sani a shekar da ya gabata ne Soyayya ta barke tsakanin Ummi da kuma Linlin Baba wanda har takai ga daura musu Aure.
To Alhamdulillah yau dai auren ta ciki shekara daya, babu abunda zamuce, Allah ya Saka Albarka cikin auren nasu.
Zaku iya kallon Hotunan kaitsaye aka